Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr. Maina Bukar kan zaben Nijar

Wallafawa ranar:

A Jamhuriyar Nijer a yayinda babban zaben kasar ke karatowa ana ci gaba da samun karuwar sabbin jam’iyyun siyasa, al’amarin dake kara barazana ga kokarin da kasar ke yi na gina kasa tare da hada kawunan al’umma.Akan wannan batu na zabe dama batutuwa da suka shafi ci gaban kasar ne, Ramatu Garba Baba ta tattauna da Dr. Maina Bukar malami a jami’ar Yamai dake Nijar. 

Shugaban Jamhuriyar Niajr, Mahamadou Issoufou.
Shugaban Jamhuriyar Niajr, Mahamadou Issoufou. AFP PHOTO / BOUREIMA HAMA
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.