Isa ga babban shafi
Siyasa

Ricikin Siyasa Nijar

Wallafawa ranar:

Shirin dandalin siyasa a wannan makon ya mayar da hankali ne kan matsalolin da ke tasowa a Jamhuriyar Nijar dangane da babban zaben kasar da ke tafe a badi tare da Bashir Ibrahim Idris.

Shugaban Kasar Nijar Mohammadou Issoufou
Shugaban Kasar Nijar Mohammadou Issoufou AFP PHOTO / BOUREIMA HAMA
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.