Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Zazzabin Maleriya na yin illa a Nijar

Wallafawa ranar:

Shirin Lafiya Jari ya yi dubi game da matsalar zazzabin cizon sauro da ke ci gaba da zama barazana a Afrika. Shirin ya mayar da hankali a Jamhuriyyar Nijar inda cutar ke ci gaba da yin illa ga mata da yara kanana.

Gidan Maganin sauro
Gidan Maganin sauro Michel Aublanc
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.