Isa ga babban shafi
Nijar

Magance batun ambaliyar a kasar Jamhuriyar Nijar

Hukumomi a birnin Yamai na jamhuriyar Nijar sun ce suna daukar sabbin matakai domin magance matsalar batun ambaliyar ruwan da ta yi sadaniyyar rushewar gidaje da kuma asarar rayuka a shekarar bara.

Gwamnan Birnin Yamai Aichatou Kane
Gwamnan Birnin Yamai Aichatou Kane rfi
Talla

Lamarin da ya tilasawa hukumomin kasar daukar matakai na yi gargadi zuwa mutanen kasar.

Gwamnan birnin Yamai Madam Aishatu Bulama ta sanar da manema labarai kan sabbin manufofin da suka sa gabba na gani an kawo gyara ga hanyoyin ruwa,
A karshe ta bukaci jama’a  Birni Yamey da su bada hadin kai zuwa  hukumar.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.