Isa ga babban shafi
Dandalin Siyasa

Yajin aikin Direbobi a Nijar

Wallafawa ranar:

Shirin Duniyarmu A Yau ya yi bayani ne game da yajin aikin Direbobin Motocin Sufuri saboda rashin amincewa da rage kudaden Man Fetir da Gwamnatin Nijar ta yi wanda ya saba wa bukatunsu. Wannan ne kuma ya sanya al'ummar Nijar cikin wani mawuyacin hali. Bashir Ibrahim Idiris Tare da abokan shirin sun tattauna game da wannan batu.

Wata motar daukar Fasinja a Nijar
Wata motar daukar Fasinja a Nijar
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.