Isa ga babban shafi
RAHOTO

Har yanzu babu labarin fara aikin tashar jiragen ruwa ta Baro da ke jihar Neja

Shekaru biyar kenan da tsohuwar gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari ta kaddamar da tashar jiragen ruwa ta Baro da ke a karamar hukumar Agaie ta jihar Neja, sai dai har yanzu ba ta fara aiki ba. Tashar da a lokacin kaddamarwa aka ayyana ta a matsayin wadda za ta samar da mafita ga matsalolin koma bayan tattalin arziki da jihohin Arewacin Najeriya ke fuskanta wajen safarar kayayyakin su daga bakin teku a cikin sauki.

Shekaru biyar bayan kaddamar da tashar jiragen ruwa ta Baro da ke jihar Neja, sai dai har yanzu ba ta fara aiki ba.
Shekaru biyar bayan kaddamar da tashar jiragen ruwa ta Baro da ke jihar Neja, sai dai har yanzu ba ta fara aiki ba. © Daily Trust
Talla

Ku latsa alamar sauti don sauraron rahoton wakilinmu na jihar, Isma'il Karatu Abdullahi.......

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.