'Yan Najeriya sun shiga damuwa saboda karin farashin lantarki
Gwamnatin Najeriya ta sanar da karin farashi wutan lantarki da kusan kashi 300 a kasar, lamarin daya kara jefa mutane cikin damuwa.
Wallafawa ranar:
Kunna - 01:30
Sabon karin zai koma naira 225 daga naira 66 da ake biya kowani awa guda,ta kuma ce babu abun daga hankali saboda karin zai shafi wadanda sukafi samun wutan ne musamman a manyan birane.
Wannan na zuwa ne daidai lokacin da al'ummar kasar ke ci gaba da bayyana damuwa sakamakon matsalar tsadar rayuwa, da kuma karin farashin man fetur din da suke fama da shi
Shiga alamar sauti, domin sauraron rahoton Muhammad Sani Abubakar.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu