Isa ga babban shafi

Majalisar Najeriya ta fara binciken kudin da aka ware na kidayar jama'ar a 2023

Majalisar Wakilan Najeriya ta fara binciken kudi har naira miliyan dubu 200, da hukumar kidayar jama’ar jasar tace ta kashe ba tare da ta gudanar da kidayar ba, sakamakon dakatar da aikin da gwamnatin tsohon shugaban kasar Muhammadu Buhari ta yi a shekarar ta bara.

Ginin Majalisar Dokokin Najeriya.
Ginin Majalisar Dokokin Najeriya. © Premiumtimes
Talla

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken rahoton Muhammad Kabir Yusuf.........

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.