Isa ga babban shafi
Rahotanni

Najeriya: Gwamnatin Neja za ta dauki matasa 1, 500 don dakile barazanar tsaro

A koakarin lalubo hanyoyin magance matsalolin tsaro da ke ci gaba da addabar sassan jihar Neja dake arewacin Najeriya, gwamnatin jihar ta sanar da shirin daukar matasa dubu 1 da 500 a matsayin jami’an tsaron gandayen dajinta, inda a cikinsu ne ‘yan bindiga ke fakewa tare da kai wa jama’a hare-hare. 

Wasu 'Yan Sa-kai dake yakar ta'addanci a yankin arewa maso gabashin Najeriya.
Wasu 'Yan Sa-kai dake yakar ta'addanci a yankin arewa maso gabashin Najeriya. © Reuters/Akintunde Akinleye
Talla

Ku latsa alamar sauti domin sauraron rahoton Wakilinmu da ke Minna Isma'il Karatu Abdullahi.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.