NIMET ta ankarar da 'yan Najeriya game da barazanar ambaliyar ruwa
Hukumar kula da harkokin yanayi ta kasa a tarayyar Nigeria NIMET, ta ankarar da mazauna wasu jihohin arewacin kasar dangane da mamakon ruwan saman da ake sa-ran zubawa nan da ‘yan kwanaki masu zuwa.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Kunna - 03:15
Talla
A cewar hukumar, wacce kan yi hasashen yadda yanayi zai kasance a kasar, tuni na’urorinta suka hango alamomin tsawa da walkiya a yankunan jihohin Borno, Taraba, Gombe, Bauchi da kuma Kano.
Shiga alamar sauti, domin sauraron rahoton Nasiru Sani.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu