Isa ga babban shafi

Mutane sun shiga rudani bayan karbar tubabbun mayakan Boko Haram a Borno

Al'ummar jihar Borno da ke Arewa maso Gabashin Najeriya sun shiga rudani, bayan da gwamnatin kasar ta karbi tuban wasu daga cikin mayakan Boko haram da suka ajiye makamansu.

Wasu daga cikin 'yaan Boko Haraam da ssuka tuba.
Wasu daga cikin 'yaan Boko Haraam da ssuka tuba. © Daily Trust
Talla

Kungiyar Boko Haram ta dauki tsawon shekaru sama da goma tana kaddamar da hare-hare a Arewa maso gabashin Najeriya, lamarin da ya haifar da asarar rayuka da dama, inda miliyoyi suka rasa matsugunansu, yayin da dama suka tsere zuwa makwabtan kasashe domin neman mafaka.

Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken rahoton da Bilyaminu yusuf ya hada.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.