Gwamnonin Najeriya sun fara daukar matakan hana yawon kiwo
Wasu gwamnoni a Najeriya na daukar matakan hana yawon kiwo domin kaucewa aukuwar rikice-rikice tsakanin manoma da makiyaya, daidai lokacin da ake kokarin kwashe amfanin gona.
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:15
Talla
Hakan ta sa gwamnatin jihar Adamawa da ke arewacin Najeriyar hana makiyaya kaura daga yanzu zuwa badi, tare da haramta musu yawace-yawace cikin dare.
Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken rahoton Ahmad Alhassan.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu