Isa ga babban shafi

Hanyoyin Najeriya duk sun mutu - FERMA

Hukumar Kula da Hanyoyin Najeriya ta ce, akasarin hanyoyin kasar da ake kallon su a matsayin tarkon mutuwa, duk sun zarta wa’adin ingancinsu kuma suna bukatar kulawar gaggawa.

Ana yawan samun hatsarin mota sakamakon lalacewar hanyoyi a Najeriya.
Ana yawan samun hatsarin mota sakamakon lalacewar hanyoyi a Najeriya. © Liza Fabbian Lagos, Nigeria
Talla

Shugaban Hukunaar ta FERMA, Nuruddeen Rafin-dadai, shi ne ya bayyana haka a yayin gabatar da wata Makala a birnin Kaduna.

Shugaban na FERMA ya bukaci direbobin kasar da su yi takaa-tsan-tsan a yayin tukin motocinsu a kan manyan haanyoyin kasar saboda yadda suka mutu.

‘Yan Najeriya da dama ne ke rasa rayukansu sakamakon hadurran ababen hawa a kan hanyoyin da ke sassan kasar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.