Isa ga babban shafi

Tsaro: Mazauna Abuja na ci gaba da rayuwa cikin fargaba

Mazauna Abujan Najeriya na cike da fargaba, bayan da gwamnatin Amurka ta girke dakarunta, sakamakon abin da ta kira shirin kaddamar da harin ta'addanci da masu tayar da kayar baya ke yi.

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari. AP - Bayo Omoboriowo
Talla

Hakan ta sanya sojojin Amurkan tare da jami'an tsaron farin kaya na Najeriya suka kai samame wasu rukunin gidaje da ke Abuja a Najeriya.

Shiga alamar sauti domin sauraron rahoton Muhammad Kabir Yusuf.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.