Isa ga babban shafi

'Yan sanda sun tarwatsa taron tunawa da zanga-zangar ENDSARS a Legas

'Yan sanda a birnin Lagos dake Najeriya sun yi amfani da hayaki mai sa hawaye domin tarwatsa masu halartar bikin cika shekaru 2 da zanga zangar ENDSARS wadda akayi domin adawa da cin zarafin wasu jami’an 'yan sanda.

Yadda aka fara gangamin tunawa da zanga-zangar ENDSARS a birnin Legas da ke Najeriya
Yadda aka fara gangamin tunawa da zanga-zangar ENDSARS a birnin Legas da ke Najeriya © AFOLABI SOTUNDE/REUTERS
Talla

Kungiyoyin agajin sun ce akalla mutane 10 sojoji suka harbe a hanyar Lekki shekaru 2 da suka gabata, yayin da gwamnatin Najeriya da sojojin suka musanta wannan rahoto.

Shiga alamar sauti domin sauraron rahoton, Usman Tinau.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.