Akwai bukatar kara mayar da hankali a Arewa maso Yammacin Najeriya - MSF
Kungiyar agajin likitocin kasa da kasa wato MSF ta fitar da wani rahoton dake cewa, lokaci ya yi da ya kamata kungiyoyin bada agaji na kasa da kasa da na cikin Najeriya su maida hankali ga yankin arewa maso yammacin kasar.
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:01
Talla
MSF ta ce yankin na bukatar ayukan jin kai sosai, lura da girman matsalar tsaro da al'ummar yankin ke fama da ita.
Latsa alamar sauti domin sauraron rahoton Faruk Mohammad Yabo.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu