Isa ga babban shafi

Najeriya: Mutane 30 sun mutu a ruwa lokacin da suka tserewa 'yan bindiga

Akalla mutane 30 ne ake bayyana cewar sun mutu a ruwa a yayin gujewa harin yan ta'adda a kauyen Birnin wajje na karamar hukumar Bukkuyum, a Jihar Zamfarar Najeriya.

'Yan bindiga sun addabi jihar Zamfara ta Najeriya
'Yan bindiga sun addabi jihar Zamfara ta Najeriya © dailypost
Talla

Ya zuwa yanzu dai an yi jana'izar wasu daga cikinsu a yayin da aka kasa samo sauran sakamakon tsoron dawowar yan ta'addan da aka ce har yanzu suna nan a dajin na Bukkuyu.

Shiga alamar sautin domin sauraron rahoton Faruk Muhammad Yabo

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.