Isa ga babban shafi
Ambaliy-Jos

Ambaliyar ruwa na ci gaba da barna a sassan jihar Pulato ta Najeriya

A Najeriya, yanzu haka akwai mutane da dama da ke ci gaba da fakewa a wasu wurare sanadiyyar ambaliyar ruwan da ta shafi muhallansu a sassa da dama na kasar, yayin da hukumar hasashen yanayi ke ci gaba da gargadi dangane da yiyuwar samun saukar ruwan sama mai karfi a cikin lokuta masu zuwa. Wakilinmu a jihar Plateau daya daga cikin yankunan da ambaliyar ta shafa, Muhammad Tasiu Zakari, ya hada mana wannan rahoto.

Hukumar yanayi ta Najeriya NIMET na ci gaba da gargadin kan yiwuwar sake fuskantar mamakon ruwa sassan Najeriya.
Hukumar yanayi ta Najeriya NIMET na ci gaba da gargadin kan yiwuwar sake fuskantar mamakon ruwa sassan Najeriya. © AFP - JOHN WESSELS
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.