Najeriya: Kungiyar kare hakkin dan adam ta koka kan yadda gwamnati ta rushe gidaje a Abuja
Kungiyar kare hakkin bil Adama ta Amnesty International tayi Allah wadai da rushe gidajen ‘jama’a da gwamnati tayi a birnin Abuja dake tarayyar Najeriya, matakin da ta bayyana shi a matsayin tauye hakkin dan adam.
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:00
Talla
Gwamnatin Abuja ta rusa gidajen mutanen da ake kira ‘yan assalin Abuja lamarin da yayi matukar tagayyara jama’a.
Latsa alamar sauti domin sauraron rahoton Muhammad Sani Abubakar
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu