Isa ga babban shafi

Najeriya ta kashe wa manoma kudin bashin da ya zarta Dala miliyan dubu

Gwamnatin Najeriya ta bayyana cewar ta yi amfani da kudaden bashin da ta ciyo har na Dalar Amurka miliyan dubu da miliyan 113 wato kwatankwacin Naira miliyan dubu 461.9 wajen tallafa wa manoma don  samar da aikin yi  ga ‘yan Najeriya.

Wasu manoma
Wasu manoma © Chris de Bode/Panos
Talla

Wannan na zuwa ne a daidai lokacin da kasar ke kokarin karbo wani bashi domin inganta noman alkama.

Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken rahoton Muhammad Kabir Yusuf daga Abuja.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.