Isa ga babban shafi

Kwari sun salwantar da daruruwan gonaki a Bauchi

A jihar Bauchin Najeriya, daruruwan gonaki ne suka salwanta daga annobar wasu nau'ukan kwari masu rikidewa zuwa tsutsotsin da ke lalata amfanin gona.

Kwari na yawan cinye albarkatun gona a kasashen Afrika
Kwari na yawan cinye albarkatun gona a kasashen Afrika © BOUREIMA HAMA/AFP
Talla

Kamar dai yadda za a ji a wannan rahoton na Shehu Saulawa, yayin da ake fargabar bullar wadannan tsutsotsin zuwa wasu jihohi, dubban manoman da wannan ta'adin ya shafa, na sake sabuwar shuka ne a cikin fargaba .

Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken rahoton Shehu Saulawa daga Bauchin.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.