Rahotanni
Sama da 'yan gudun hijira dubu 5000 daga Kamaru ke rayuwa a Najeriya
Ƴan gudun hijira da sama da 5000 ne ke rayuwa a sansanin ƴan gudun hijiraba Najeriya, bayan da rikicin ƴan tawayen Ambazonian ya yi sanadiyar arcewa daga ƙasarsu Kamaru zuwa ƙananan hukumomin Ikom Boko da ogoja na jihar Ribas.Wakilinmu na Calabar Murtala Adamu na dauke da rahoto
Wallafawa ranar:
Kunna - 02:07