Isa ga babban shafi

Za a shatata ruwan sama mai yawa a jihohin Najeriya

Hukumar Kula da yanayi a Najeriya ta ce nan da kwanaki 3 masu zuwa mazauna wasu Jihohin kasar da suka hada da Kano da Jigawa da Kaduna da Bauchi da Plateau da Yobe da Gombe da kuma Borno za su fuskanci ruwan sama mai yawa, abin da ya zama gargadi ga mazauna wadannan jihohi.

Des arbres se balancent au milieu de fortes pluies lors du passage l'ouragan Ida, en Louisiane, le 29 août 2021.
Des arbres se balancent au milieu de fortes pluies lors du passage l'ouragan Ida, en Louisiane, le 29 août 2021. via REUTERS - CYRUS TASALLOTI
Talla

Sai dai Hukumar ta ce sabanin wadancan kasashe, mazauna Jihohin da ake saran su samu ruwan madaidaici sun hada da Katsina da Abuja da Kebbbi da Neja da Kwara da Kogi da Nasarawa da kuma Adamawa.

Sauran sun hada da Taraba da Benue da Cross River da Oyo da Ogun da Lagos da Osun da Ondo da Edo da Ekiti.

Sai kuma Delta da Bayelsa da Akwa Ibom da Imo da Ebonyi da Enugu da Anambra.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.