Isa ga babban shafi
Najeriya

'Yan Najeriya 447 da suka guje wa yaki a Ukraine sun sauka a Abuja

Jirgin farko dauke da ‘yan Najeriya 447.wadanda yakin Rasha ya rutsa da su a Kasar Ukraine ya sauka a filin sauka da tashin jiragen sama da ke birnin Abuja , a yau juma’a.

Kashin farko na 'yan Najeriya da suka makale a Ukraine dake yaki da Rasha ya isa filin tashi da saukara jiragen saman Abuja, babban birnin kasar da safiyar wannan  Juma'a.
Kashin farko na 'yan Najeriya da suka makale a Ukraine dake yaki da Rasha ya isa filin tashi da saukara jiragen saman Abuja, babban birnin kasar da safiyar wannan Juma'a. © Nigerians in Diaspora Commission
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.