Isa ga babban shafi
Najeriya-Sokoto

An bude kasuwannin Sokoto bayan sassaucin harin 'yan bindiga

Mahukuntan Jihar Sokoto ta Najeriya sun sake bude kasuwannin kauyuka da ke ci mako-mako, a wani bangare na saukaka wa jama'a, lura da yadda matsalolin hare-haren 'yan ta'adda ke dada raguwa.

Gwamnan jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal.
Gwamnan jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal. © Twitter / @AWTambuwal
Talla

To sai dai bude kasuwannin ya zo daidai lokacin da 'yan ta'addan ke waiwayo wasu kauyukan jihohin Sokoto da Zamfara lokaci-lokaci suna kai masu hari.

Ku latsa alamar sautin domin sauraren cikakken rahoton Faruk Mohammad Yabo daga Sokoto

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.