Najeriya
Najeriya ta kaddamar da shirin sake tsugunar da 'yan gudun hijira
Gwamnatin Najeriya ta kaddamar da wani jadawali na shekaru 5, wanda za ta bi wajen sake tsugunar da ‘yan gudun hijirar da matsalolin hare-haren ‘yan kungiyar Boko Haram ya tilastawa barin gidajensu, yayin da Majalisar Dinkin Duniya tace ‘yan Najeriya miliyan 4 ke bukatar taimakon jinkai.
Wallafawa ranar:
Talla
Muhammad Kabir Yusuf ya tattara rahoto akai.
Miliyoyin 'yan Najeriya na cikin bukatar taimakon jin kai
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu