Isa ga babban shafi
Najeriya-Kyari

Kama Abba Kyari da laifin safarar hodar Iblis ya haddasa cece kuce a Najeriya

Al’ummar Najeriya na ci gaba da tofa albarkacin baki dangane da badakalar Hodar Iblis da ake zargin dakatacen babban jami'in 'yan Sanda DCP Abba Kyari da shi, lamarin da ya zama abin mahawar a tsakanin al’ummar kasar. Daga Abuja ga rahotan da wakilinumu, Muhammad Kabir Yusuf ya hada mana.

Abba Kyari jami'in dan sandan Najeriya da ke fuskantar tuhumar damfara da taimaka wa fataucin kwayoyi.
Abba Kyari jami'in dan sandan Najeriya da ke fuskantar tuhumar damfara da taimaka wa fataucin kwayoyi. © guardian.ng
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.