Isa ga babban shafi
Najeriya-Tattalin arziki

Rahoto kan cushen biliyan 550 a kasafin kudin Najeriya na 2022

Duk da cewa shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya rattaba hannu kan kasafin kudin kasar na shekara ta 2022, amma bayanai na nuni da cewa ‘yan majalisar dokoki sun cusa sabbin ayyuka da ke bukatar karin naira bilyan 550, fiye da abin da shugaban kasar ya gabatar.Daga Abuja, ga rahoton da wakilinmu Muhammad Kabiru Yusuf ya aiko mana.

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari tare da shugaban Majalisar Dattijai Ahmed Lawal da na wakilai Femi Gbajabiamila.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari tare da shugaban Majalisar Dattijai Ahmed Lawal da na wakilai Femi Gbajabiamila. © Daily Trust
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.