Isa ga babban shafi
Najeriya - Tsaro

Wasu gwamnonin arewacin Najeriya sun gana da shugaba Buhari kan tsaro

A Najeriya wasu gwamnonin jihohin Arewacin kasar sun gana da Shugaban kasar Muhammad Buhari, sakamakon yadda matsalar tsaro ke kara tabarbarewa a yankin, inda suka dauki alkawarin yin aiki tare domin kawo karshen matsalar. Kuna iya latsa alamar sauti domin sauraron rahoton Muhammad Kabiru Yusuf daga Abuja.

Wasu daga cikin gwamnonin Najeriya
Wasu daga cikin gwamnonin Najeriya thewillnigeria
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.