Isa ga babban shafi
Najeriya - Jos

Jami'an tsaro sun mayar da doka da oda a Yankin Gada Biyu

Gwamnatin Jihar Filato da ke Najeriya ta ce jami’an tsaro sun yi nasarar mayar da doka da oda a Yankin Gada Biyu dake birnin Jos inda aka fuskanci tashin hankalin da ya haifar da kone kone da kuma harbe harben bindiga da yammacin ranar Laraba.

Taswirar da ke nuna yankin Jos ta Arewa
Taswirar da ke nuna yankin Jos ta Arewa © Plateau State Government
Talla

Wannan ya biyo bayan abinda ake dangantawa da yunkurin daukar fansa da wasu matasa suka yi sakamakon harin da aka kai karamar hukumar Bassa da ake zargin makiyaya ‘yan kabilar Irigwe abinda yayi sanadiyar rasa rayuka da kuma kona gidaje.

Dag agarin Jos wakilinmu Tasi’u Zakari ya aiko mana da rahoto kan halin da ake ciki.

03:11

Rahoto kan halin da ake ciki a jihar Filato bayan tashin hankalin da aka fuskanta a wasu yankunan jihar

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.