Najeriya-Kano
Buhari ya kaddamar da aikin layin dogo a Kano
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya kaddamar da fara aikin ginin layin dogo da zai hade jihar Kano da Kaduna, a ci gaba da aikin shimfida layin dogon da ya tashi daga Lagos zuwa birnin na Kano da ke arewacin kasar.
Wallafawa ranar:
Minti 3
Talla
Shugaban wanda ke tare da rakiyar ministoci ciki har da na sufuri ya ce, kudirin gwamnatinsa ne na farfado da sufurin jiragen kasa a Najeriya.
Kuna iya latsa alamar sautin da ke kasa domin sauraren rahoton Abubakar Abdulkadir Dangambo daga birnin Kano
Buhari ya kaddamar da aikin layin dogo a Kano
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu