Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Gwamnatin Kano ta soma shirin zamantar da aikin sarrafa gurasa

Wallafawa ranar:

Cikin wannan mako a Najeriya shirin yayi tattaki zuwa Kano ta Dabo, inda gwamnatin jihar da hadin gwiwar bankin duniya suka kaddamar da shirin bunkasa Noman Alkalama, karkashin shirin tallafawa manoma Mai taken APPEALS a Turance. Gwamnatin Kanon ta kuma kaddamar da shirin zamanantar da aikin sarrafa gurasa.

Gurasa samfurin Kanawa
Gurasa samfurin Kanawa Daily Trust
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.