Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa da tawagar Shiekh Ahmad Gumi bayan kammala ganawa da 'yan bindiga a Zamfara

Wallafawa ranar:

Yanzu haka tawagar Sheikh Dr Ahmad Gumi ta kammala ziyarar jihar Zamfara dake Najeriya, inda ta gana da shugabannin Fulanin dake dauke da makamai, da zummar ganin sun aje makaman nasu tare da rungumar zaman lafiya.Bayan kamala ziyarar, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Farfesa Usman Yusuf, tsohon shugaban Hukumar Inshoran Lafiya ta kasa dake cikin tawagar.

Shiekh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi
Shiekh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi YouTube
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.