Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Bukin Manomar kabilar Sayawa a Bauchin Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin Al'adunmu na Gado tare da Mohamman Salissou Hamissou ya yada zango ne a jihar Bauchin Nigeria,inda kabilar Sayawa dake karamar hukumar Tafawa Balewa,ta gudanar da bukin Lim Zar da ta saba gudanarwa duk karshen shekara domin dabbaka al'ada da harshen na Sayanci.

Bukin Kabikar Sayawa daga Bauchin Najeriya
Bukin Kabikar Sayawa daga Bauchin Najeriya RFI Hausa
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.