Lafiya Jari ce
Yadda za'a kare kai daga kuna masamman a yanayin sanyin hunturu
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:25
Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu yayi dubi ne dangane da kalubalen da ake fuskanta a wannnan lokaci na sanyi hunturu masamman kuna.