Najeriya
Rahoto kan zanga-zangar neman rushe rundunar 'Yansanda ta musamman SARS
Kungiyoyi kare hakkin dan Adam sun gudanar da zanga-zanga a babban birnin tarayyar Najeriya Abuja, domin neman soke rundunar 'yan Sanda ta musamman da aka fi sani da SARS, domin a cewar su ba abin da rundunar ke yi face halaka 'yan Kasar da su ji ba, basu gani ba.
Wallafawa ranar:
Talla
Rahoto kan zanga-zangar neman rushe rundunar 'Yansanda ta musamman SARS
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu