Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Farfesa Muntaka Usaman kan bukatar Najeriya na neman a biya ta sama da biliyan 1 a badakalar Malabu

Wallafawa ranar:

Wata kotu dake Milan na kasar Spain ta bayyana ranar 21 ga wannan wata da muke ciki don sauraron bukatar Najeriya na neman a biya ta kudade da suka kai dala biliyan daya da miliyan daya daga cikin kudaden zamba wajen saida rijiyoyin mai a shekara ta 2011 ga kamfanonin mai na Eni da kuma Shell.Kuma dangane da wannan baatu ne dai Garba Aliyu Zaria ya tattauna da Farfesa Muntaka Usman na Jami'ar Ahmadu Bello dake Zaria don jin yadda masana ke kallon lamarin.

Ginin katafaren kamfanin man Najeriya NNPC
Ginin katafaren kamfanin man Najeriya NNPC Africanews
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.