Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Alhaji Ahmad Isma’il dangane da yawaitan haduran jiragen ruwa a Lagos Najariya

Wallafawa ranar:

A Najeriya,sakamakon tsanantar cunkoson ababan hawa, masamman a birnin Lagos, mafi yawan mutane sun zabi yin amfani da hanyoyin sufuri na jiragen ruwa domin isa wuraren aiki da kuma kasuwancinsu.To sai dai wata matsalar da ake fuskanta ita ce yawan faruwar hatsurran da kan yi sanadiyyar mutuwar mutane da dama a wadannan jirage.To domin jin karin bayani game da tsarin sufurin ruwa a Lagos, Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da Alhaji Ahmad Isma’il, wani da ke amfani da irin wadannan jirage domin kauce wa cunkoso, ga kuma zantawarsu.

Jiragen ruwan Uber a birnin Lagos a Najeriya
Jiragen ruwan Uber a birnin Lagos a Najeriya REUTERS/Temilade Adelaja
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.