Isa ga babban shafi
Nigeria

Yau shekaru shida cur da Boko Haram ta sace 'yan matan Chibok

Iyaye da  ‘yan uwa da sauran al’ummar Najeriya na ci gaba da tunawa da ‘yan matan makarantar sakandaren Chibok da mayakan Boko Haram suka sace shekaru shida da suka gabata. 

Wasu daga cikin 'yan matan Chibok da aka yi nasarar ceto su daga hannun Boko Haram
Wasu daga cikin 'yan matan Chibok da aka yi nasarar ceto su daga hannun Boko Haram Sunday AGHAEZE / PGDBA & HND Mass Communication / AFP
Talla

Duk da cewa an ‘yantar da wani adadi na wadannan dalibai, har yanzu akwai wasu a kalla 100 da babu tabbacin ko suna raye ko kuma a'a.

Kuna iya latsa alamar sautin da ke kasa domin sauraren cikakken rahoton Bilyaminu Yusuf game da wannan rana ta cika shekaru shida da sace 'yan matan Chibok

01:30

Yau shekaru shida cur da Boko Haram ta sace 'yan matan Chibok

.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.