Isa ga babban shafi
Najeriya

'Yan bindiga sun yi wa mutanen Sokoto dirar mikiya

Wasu 'yan bindiga dauke da muggan makamai sun afka wa mazauna yankin arewacin Sokoto da ke Najeriya a yammacin jiya, inda suka kashe mutane kusan 20, sannan suka jikkata wasu da dama kafin sace dabbobinsu. Wannan hari shi ne na baya-bayan nan da aka samu a wannan yanki. 

'Yan bindiga sun kashe mutane kusan 20 a Sokoto
'Yan bindiga sun kashe mutane kusan 20 a Sokoto Jakarta Globe
Talla
03:24

'Yan bindiga sun yi wa mutanen Sokoto dirar mikiya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.