Isa ga babban shafi
Najeriya-Kano

Halin da aka shiga bayan tsige Sarki Sunusi

Gwamnatin Jihar Kano a Najeriya, a wannan litinin ta tsige mai Martaba Sarkin Kano Muhammad Sanusi na biyu, bayan share dogon lokaci ana takaddama tsakanin Sarkin da kuma Gwamnati wadda ke zarginsa da wulakanta al’adun al’umma da kuma masarautar da yake jagoranta.Bayan sanarwar cire Mahammadu Sanusi na biyu daga wannan matsayi, nan take aka tura jami’an tsaro zuwa fadarsa, inda tuni aka fitar da Sarkin.Daga Kano, wakilinmu Abubakar Isah Dandago ya aiko mana da karin bayani dangane da halin da ake ciki.

Tsohon Sarkin Kano Alhaji Muhammad Lamido Sanusi II. 2/9/2017.
Tsohon Sarkin Kano Alhaji Muhammad Lamido Sanusi II. 2/9/2017. REUTERS/Akintunde Akinleye
Talla
03:07

Halin da aka shiga bayan tsige Sarki Sunusi

Abubakar Issa Dandago

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.