Najeriya
'Yan bindiga sama da 200 sun mika makamansu a Zamfara
Akalla 'yan bindiga 216 sun ajiye makamansu a jihar Zamfara da ke Najeriya a wani yunkurin kawo karshen kashe- kashen da ake samu a jihar. Kuna iya latsa alamar sauti domin sauraren cikakken rahoton da wakilinmu Faruk Muhammad Yabo ya aiko mana.
Wallafawa ranar:
Talla
'Yan bindiga sama da 200 sun mika makamansu a Zamfara
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu