Dandalin Siyasa
Fatan yan Najeriya dangane da sabuwar Majalisa bayan zabe
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:58
Bayan wata daya da kawo karshen zaben Shugaban kasa da na wasu yan majalisu a Najeriya,hankulan yan kasar da dama ya koma zuwa zauren Majalisa .Haka zalika wasu daga cikin yan majalisun da suka samu goyan bayan jama'a sun sheidawa Bashir Ibrahin Idris a cikin shirin Siyasa fatan su da kuma irinn rawar da za su iya takawa a Majalisa don kawo sauyi a siyasar kasar,banda haka wasu sun bayyana damuwa a kai.