Isa ga babban shafi
Najeriya

Zamu ci gaba da kalubalantar dokar hana kiwo a Benue - Miyatti Allah

Kungiyar Fulani makiyaya ta Miyatti Al. ta gudanar da wani taron gaggawa a jihar Kaduna, inda ta cimma matsayar ci gaba da zama akan bakanta na kalubalantar dokar haramta kiwo da gwamnatin jihar Benue ta kafa.

Wasu Fulani makiyaya a Najeriya.
Wasu Fulani makiyaya a Najeriya. REUTERS/Afolabi Sotunde
Talla

Shugabancin kungiyar ya yi kakkausar suka ga zarge-zargen da suke kokarin shafawa Fulani makiyaya a kasar domin mayar dasu saniyar ware ko abin kyama.

Kungiyar wadda ta sha alwashin bin dukkanin matakan shara’a wajen ganin bayan dokokin da zasu shafi ‘yanci, tattalin arziki da al’adar fulani makiyaya ta bukaci majalisun tarayyar kasar sun sauke nauyin da ke kansu na kare cin zarafin duk wani bangare a kasar da akai nufin zalunta.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.