Dan kunar bakin wake ya hallaka mutane 50 a Mubi
Akalla Mutane 50 aka tabbatar sun rasa rayukansu a wani harin bam da aka kai kan masallaci a unguwar Gazala da ke karamar hukumar Mubi, a jihar Adamawa. Tuni dai aka dauki tsauraran matakan kariya, bayan tashin bam din. Wannan shine hari irinsa na farkon da ake kaiwa tun bayan da aka ceto garin Mubi a hannun ‘yan kungiyar Boko Haram a shekara ta 2014. Wakilin daga Adamawa Ahmed Alhassan ya aiko mana da rahoto.
Wallafawa ranar:
Talla
Dan kunar bakin wake ya hallaka mutane 50 a Mubi
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu