Isa ga babban shafi
Dandalin Siyasa

Jam'iyar MPN kishin kasa a jamhuriyar Niger ta kori manyan jigajiganta 13

Wallafawa ranar:

Shirin dandalin siyasa na wannan mako, ya tabo batutuwan da suka shafi dalilin da ya hana shugaba Buhari zuwa Bauchi, ya kuma leka jamhuriyar Nijar inda jam'iyar MPN Kishin kasa ta kori wasu manyan jiga-jiganta su 13, a sha saurare lafiya.

Sani Atiya da Ibrahim Khalifa korarin jam'iyar MPN Kishin kasa
Sani Atiya da Ibrahim Khalifa korarin jam'iyar MPN Kishin kasa
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.