Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr. Malami kan dakatar da zirga-zirgar jirgin Arik

Wallafawa ranar:

Dubban matafiya ne a jiya suka kasance cirko-cirko a filayen tashi da saukar jiragen sama a Najeriya bayan da kamfanin Arik Air mafi girma a kasar, ya bayyana dakatar da aiki na wucen gadi a ciki da wajen kasar, sakamakon abin da ya kira rashin kintsa wasu takardun Ishora da kuma matsalolin kudi da yake fuskanta. To ko wannan za a iya kiran sa sabon kalubale ga gwamnatin Muhammadu Buhari da ke ta kokarin ganin ta farfado da tattalin arzikin kasar da ya ruguje? Salisou Hamissou ya tattauna da  Dr. Abubakar Nuhu malami a jami’ar Usaman Dan Fodiyo da ke Sokoton Najeriya.

Jirgin Arik da ke da cibiya a Najeriya
Jirgin Arik da ke da cibiya a Najeriya Crédit : Biggerben/Wimedia Commons
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.