Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Matsalar Gwajin Kamfanin Pfizer a Kano

Wallafawa ranar:

Shirin Lafiya Jari ya yi waiwaye ne kan matsalar da ta biyo bayan gwajin da kamfanin hada magunguna na Pfizer ya gudanar kan rigakafin cutar Sankarau a Jihar Kano amma kuma gwajin ya bar baya da kura domin yara sun fuskanci matsaloli da dama. Shirin ya tattauna da wasu daga cikin wadanda matsalar ta shafa.

Pfizer
Pfizer Pfizer/PATH
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.