Isa ga babban shafi
Najeriya

Sojin Najeriya sun ceto mutane daga Boko Haram

Rundunar sojin Najeriya ta sanar da ‘yanto mutane 14 daga hannun mayakan kungiyar Boko Haram a kauyen Nimila da ke cikin jihar Borno.

Sojojin Najeriya sun ceto muatane 14 daga hannun Boko Haram mai tayar da kayar baya a yankin arewa maso gabashin kasar
Sojojin Najeriya sun ceto muatane 14 daga hannun Boko Haram mai tayar da kayar baya a yankin arewa maso gabashin kasar (AFP Photo via yahoo
Talla

Sanarwar da rundunar tsaron kasar ta fitar ta ce, an ‘yanto mutanen ne a wani aikin raba yankin da bata-gari, inda aka gano wasu makamai da babura da kuma wayoyin tarho daga hannun ‘yan kungiyar ta Boko Haram.

Sanarwa dauke da sa hannun mukaddashin darektan hulda da jama’a na rundunar, Sani Usman kuka sheka ta kara da cewa, cikin wadanda aka ceto akwai mata da kananan yara.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.