Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Farfesa Sani Garko kan asibitin fadar shugaban kasa

Wallafawa ranar:

A Najeriya wani batu da yanzu haka ke daukar hankula shi ne yadda wani rahoto ya bayyana adadin kudaden da gwamnatin kasar za ta kashe wa asibitin fadar shugaban kasar sun zarta yawan kudaden da aka ware da za a kashe wa asibitocin gwamnatin tarayya a cikin kasafin kudin bana.Rahoton dai ya ce gwamnatin za ta kashe fiye da naira billiyan 3 da miliyan 800 a bangaren kula da lafiya a fadar shugaban kasar, yayin da su kuwa asibitocin kasar aka ware musu fiye da naira Biliyan biyu da miliyan 600. akan wannan ne Abubakar Isah Dandago ya tattauna da Farfesa Bala Sani Garko shugaban kungiyar kwararrun likitocin Najeriya. 

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari RFI Hausa
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.